<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>590</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Mu ne  na ce zaɓaɓɓu ƴaƴan Allah
 Wata rana wata sa'a zamu koma gidan Allah
 Solo: &quot;Ƴan uwanmu masu bi.&quot;

[V2]
 1)Yesu ya ce kada ku damu gama zan tafi don in shirya wuri
 Idan na shirya lalle zan dawo in kai ku wuri Ubana
 (Karatu Yohanna 14: 1- 3)
 Korus

[V3]
 2)Gidan Allah babu sata, babu kisa, babu zina
 Gidan Allah babu ciwo sai dai rera waƙoƙi na yabon Allah
 Korus

[V4]
 3) Wata rana wannan duniya babu shakka za'a rushe ta
 Babu tausayi, babu zan rera Yesu Kristi yana dawowa

[V5]
 Duniya duniya ta lallace
 Duniya ta lallace
 Masu bi su ne masu yin kisa
 Gulma
 Sata
 Zina
 Wata rana za mu koma Allah za ya tambaye mu</lyrics>
<title>Zaɓaɓɓu LW590</title>
</song>